Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale - Official Audio
Fatima Mai Zogale [Lyrics] Fatima mai zogale Fati fatima fati adangari Kin wuce ai dakile Fati fatima fati adan gari Kinyi kamar labule Fati fatima fati adan gari Samani indangwale Fati fatima fati adan gari Dan karsi daƙule Fati fatima fati adan gari Nayaba mai zogalanga Rannan nagudu bantsiraba Fati fatima mai zogale Nagudu ban tsiraba Kyauta tayi kamar tsuntuwa Ashe wani yamutu bai sumaba Fati fatima mai zogale Nagudu bantsiraba Kyauta tayi kamar tsuntuwa Ashe wani yamutu bai sumaba Yawwa Aa Fati zuba mini ga kwandala Kadaki kwangila Fati fatima ga malmala Ta gaban kandala Fati fatimace kwangwala kure wayon dila Ga fati fatima nan santala Kada kuyi ƙalƙala Fati fatima ki hamdalaa Haba maizogala Dinlin ta ishe dinlin ta iske dinlin dan Haka ba bayaba Fati fatima mai zogale Nagudu ban tsiraba Kyauta tayi kamar tsuntuwa Ashe wani yamutu bai sumaba Kwalli dai na idone Aradu zance ya ishe zance Eh wasu sungane toh wadansu Ko sai anyi kwatance Kauce saminu kauce bala A wannan anmuku kwace Fati masu kwadon zogalanmu Rannan tayi rumace Fati dai tace dukkuda Makafi sunyi maraice Duk dayane maganar yangida Susuda an ishe zance Fati fatima kenan aradu Zancen fatima bai buyaba Ayya Mana Fati assama ga kainuwa Masu gari kainuwa Kaika isheta abakin ruwa Can haka mi labule Kace mata fatima kawo ruwa Dan kada ayi mantuwa Kece fatima kololuwa Anbuga gangar rawa Maro yafada dimuwa Tamkar ammasa bakin uwa Toh fatima kiyi tattali Toh Fatima kiyi jan hali Toh Fatima mai ussuli Toh Keke akwai sangali Toh Barshi acin mulmuli Toh Fatima karo kuli barshi Tacan haka zauna kalau Tunku yamutu bai fargaba Fati fatima mai zogale Nagudu ban tsiraba Kyauta tayi kamar tsuntuwa Ashe wani yamutu bai sumaba Fatima mai yar gira agoshi Fati adan gari Fati ga dan kwalenta ganshi Fati adan gari Fatima kowa yasoki soshi Fati adan gari Fatima kowa yakiki barshi Fati adan gari Kowam miko kudinshi amshi Fati Adan gari Fatima kowa yabaki bashi Fati adan gari Na iya insha fura nakoshi Fati adan gari Fati kowa taho ji
طاقم العمل
قد يعجبك أيضًا
اختيارات مميزة
هل تريد المزيد من الترفيه؟ استكشف منصة الألعاب المقترحة ووجهة الدراما القصيرة التي نوصي بها.


